IQNA - Shahararren mawakin duniya na duniyar Islama, Sami Yusuf, ya bayar da gudummawar wani bangare na kudaden da aka samu a cikin shirin domin taimakawa al'ummar Gaza bayan ya gabatar da wakokinsa na sabon album dinsa a dandalin shagali na Istanbul.
Lambar Labari: 3493778 Ranar Watsawa : 2025/08/27
Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta sanar da ware euro miliya 34 domin fara gudanar da ayyuka na taimaka ma al’ummarv yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485975 Ranar Watsawa : 2021/06/02
Tehran (IQNA) Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta bayyana nasarar al’ummar Gaza a kan yahudawa da cewa, nasara ce ta al’umma baki daya.
Lambar Labari: 3485938 Ranar Watsawa : 2021/05/22